Wannan wani zaure ne da aka kirkira a dandalin sadarwa na zamani, wato intanet. An gina zauren ne a kan tsarin 'Groups' na babbar masana'antar sadarwa ta intanet da ke Amerika din nan mai suna Yahoo! A wannan zauren namu mutane suna tattaunawa ne musamman a kan finafinan bidiyo na Hausa wadanda ake yayin su yanzu.JE KA TA NAN
Ya aka yi wannan abin kunya? A ce 'yan fim su ki halartar daurin auren Rabi Mustapha amma a gan su a gun walima? A dakace mu kadan.