Free Web Hosting Provider - Web Hosting - E-commerce - High Speed Internet - Free Web Page
Search the Web

Jagorar mujallun Hausa
FITOWA TA 30   Yuni 2002
DANGANE DA MU


BABBAN SHAFI
RA'AYI
Zuwa Ga Masu Karatu
Wasiku
Balaraba Muhammad (1983-2002) 
Rayuwarmu
Duk Sun Yi Aure
Malam Zurke
Ra'ayin Mujallar Fim
Bukukuwa
Sauran Labarai
Ra'ayi Ba Gaba ne
Dangane Da Mu
Muhawara a Zauren YAHOO!GROUPS

Wannan wani zaure ne da aka kirkira a dandalin sadarwa na zamani, wato intanet.
An gina zauren ne a kan tsarin 'Groups' na babbar masana'antar sadarwa ta intanet da ke Amerika din nan mai suna Yahoo!
A wannan zauren namu mutane suna tattaunawa ne musamman a kan finafinan bidiyo na Hausa wadanda ake yayin su yanzu.

JE KA TA NAN


Inda za ka samu tsaffin mujallun Fim
 
Je ka Bangon FIM ta 29
Bangon FIM ta 28
Bangon FIM ta 27
Tallar sabon fim din da ya fito!

NORTHERN STAR FILMS

KE GABATAR DA

GAGARABADAU Fostar fim din kenan

Shiryawa: MUJALLAR Fim

Darakta HAFIZU BELLO

Wasa: Sadiya Abdu Rano, Musbahu M. Ahmad, Sani Moda, Aliyu A. Gora, Hindatu Bashir, Isa Ja, A'isha Ibrahim, Mika'il Hassan 'Gidigo,' Baban Mulika, Shu'aibu 'Kumurci', Ashiru Bazanga, Saratu Gidado, Shehu Kano, Galin Money, d.s.

Labari/Tsarawa: Iro mamman;

Daukar Hoton Bidiyo: Yahaya Skito

BABU IRINSA!

Wasu matafiya ne Allah ya hada su tafiya a tsohuwar motar Direba Moda. Kowanensu yana da ra'ayin yadda ya kamata motar ta rika tafiya: wasu na kukan ana bata lokaci, wasu na cewa a rage gudu...

Can a kan hanya, yaran Gagarabadau (su Kumurci) sun tare hanya suna fashi...

Labari ne na soyayya, ban dariya, tada jijiyar wuya, da ban tsoro...

Idan har ka kalli fim din ba ka yi dariya ko ka ji taraddadin sharrin basawan Gagarabadau ba, to za mu biya ka kudinka! Ka tuntube mu ta e-mail dinmu don ka samu naka

 


Mu din nan su wanene masu wannan mujalla ta Fim?

 
  MAWALLAFI/BABBAN EDITA Ibrahim Sheme

* DARAKTA
Alh. Garba Dangida

* EDITA
Ashafa Murnai Barkiya

* WAKILAI
Kano: Muhammad Nasir, Sani Muhammad Maikatanga,

Kaduna: Iro Mamman, Aliyu Abdullahi Gora II,

Katsina: Bashir Yahuza,

Sakkwato: Bashir Abusabe,

Bauchi: Nazeeb S. Ibrahim,

Jos: Isma'ila M. Isma'ila,

Gusau: Abubakar Maihoto

MARUBUTA NA MUSAMMAN
Danjuma Katsina, Balaraba Ramat Yakubu, Halima Adamu Yahaya, Shafi'u Magaji Usman, Abdullahi Ibrahim Doguwa *

KASUWANCI
Mary Isa Chonoko, Sadiya Abdu Rano *

KOMFUTA
Ambi Gwamna *

HOTO
Bala Muhammad Bachirawa, Nasiru Muhammad *

LAUYOYI
Mamman Nasir & Co. ………………………….

Mujallar FIM (ISSN 1595-7780) tana fitowa ne a kowane wata daga kamfanin Fim Publications, No. 22, Zaria Road, Gyadi-Gyadi, Kano, Nijeriya.

Ofishinmu a Kaduna: S.11.Ibrahim Taiwo road, saman asibitin Ya'u Memorial, gefen kasuwar barci, Tudun wada, Kaduna.

A aiko da dukkan wasiku zuwa ga Mujallar Fim P.O.Box 10784, Kano Tel: 062-417347, 243112.

Adireshinmu na e-mail: mujallarfim@yahoo.com

Ba a yarda a sarrafa kowane bangare na wannan mujalla ba tare da izini a rubuce daga mawallafanta ba. Mai sha'awa zai iya karanta Fim kyauta a ko'ina a duniya ta hanyar Internet ta wannan adireshin: //www.fim.tvheaven.com