Free Web Hosting Provider - Web Hosting - E-commerce - High Speed Internet - Free Web Page
Search the Web

    Bangon mujallar Fim kenan na wannan wata
FITOWA TA 27   Maris 2002


BABBAN SHAFI
Mu Leka Mu Gani
Zuwa Ga Masu Karatunmu
Wasiku
Ku Tambaye Su
Abokanmu
Rayuwarmu
Holywood
Malam Zurke
Ra'ayin Mujallar Fim
Rahoto
Sauran Labarai
Shirin Fim A Kaduna
Dangane Da Mu
Muhawara a Zauren YAHOO!GROUPS

Wannan wani zaure ne da aka kirkira a dandalin sadarwa na zamani, wato intanet.
An gina zauren ne a kan tsarin 'Groups' na babbar masana'antar sadarwa ta intanet da ke Amerika din nan mai suna Yahoo!
A wannan zauren namu mutane suna tattaunawa ne musamman a kan finafinan bidiyo na Hausa wadanda ake yayin su yanzu.
JE KA TA NAN

 
 



Shu'aibu 'Kumurci da Balaraba: Sun zama daya

Daga Ashafa Murnai Barkiya da Aliyu Abdullahi Gora II

Sarkin mugunta a fim ya biya sadakin budurwar da Ibrahim Mandawari ya taba cewa ta fi kowace yarinya kyau a fagen fim. Nan da kwana kadan za a yi bikinsu.

Cikakken labarin




Ligidi bai haukace ba


Ina masu rade-radin wai Ligidi ya tabu sakamakon hadarin mota a hanyar Kano? Ashe ku ne kuka 'haukata' shi din!

Cikakken Labari




'Yan fim sun je walimar Rabi


Ya aka yi wannan abin kunya? A ce 'yan fim su ki halartar daurin auren Rabi Mustapha amma a gan su a gun walima?

Cikakken Labari



Gobara daga kogi a fagen fim na Jos!


'Yan fim na Filato sun yi wa kungiyarsu garambawul, amma har yanzu rikicin cikinta bai kare ba.

Cikakken Labari



Fataken dare...da rana tsaka

Daga Wakilinmu a Kaduna

Barayi sun yi wa Furodusa karkaf, kuma suka washe gidan mawallafin mujallar Fim.

Cikakken Labari



Dalilin rufe gidajen sinima a Zamfara

Daga Abubakar Maihoto a Gusau

'Labarin yadda gwamnatin jihar Zamfara ta fito da dokar rufe gidajen sinima bayan ta kaddamar da shari'a.

Cikakken Labari



Isma'il Isyaku Koli: Sabon kwararren jarumi daga Kaduna


Shin zai rike kambin wasa a bana?

Cikakken Labari


 
  Kacici-Kacici
  GASA TA 13
Wanene wannan?
Wannan dan yaron da kuke gani, ba yaro bane a yau. Matashi ne, Jarumin finafinai ne da dama a yau, kuma Furodusa/Darakta.
Hotonjarumin da muke magana a kai kenan

SATAR AMSA
Bai yi aure ba tukuna, kuma ya taba zama zakara a gasar shirin fim. Sa'annan a Kano yake!Wanene shi? Ka aiko ta:
  e-mail dinmu.

E-mail
Ka shiga sahun wadanda za mu sanar da su sabunta mujalar Fim
Ka sa e-mail dinka a nan

Ka aiko da tambayoyinka ko sharhinka ga: mujallarfim@yahoo.com