Free Web Hosting Provider - Web Hosting - E-commerce - High Speed Internet - Free Web Page
Search the Web

Jagorar mujallun Hausa    Bangon mujallar Fim kenan na wannan wata
FITOWA TA 28  Afrilu 2002              ISSN:1595-7780


BABBAN SHAFI
Mu Leka Mu Gani
Balaraba Muhammad (1983-2002) na 1
Balaraba Muhammad (1983-2002) na 2
Balaraba Muhammad (1983-2002) na 3
Balaraba Muhammad (1983-2002) na 4
Balaraba Muhammad (1983-2002) na 5
Balaraba Muhammad (1983-2002) na 6
Malam Zurke
Ra'ayin Mujallar Fim
Hajjin Bana
Sauran Labarai
Ra'ayi Ba Gaba ne
Dangane Da Mu
Muhawara a Zauren YAHOO!GROUPS

Wannan wani zaure ne da aka kirkira a dandalin sadarwa na zamani, wato intanet.
An gina zauren ne a kan tsarin 'Groups' na babbar masana'antar sadarwa ta intanet da ke Amerika din nan mai suna Yahoo!
A wannan zauren namu mutane suna tattaunawa ne musamman a kan finafinan bidiyo na Hausa wadanda ake yayin su yanzu.

JE KA TA NAN

 
If you had a new browser, you would be able to view this java applet. Akwai:

Ka tuntube mu ta e-mail za mu tallata maka fina-finanka!

 


Marigayiya Balaraba Muhammad kenan Amaryar Shu'aibu 'Kumurci'

Tafiyar karar kwana

Labarai daga ALIYU ABDULLAHI GORA II da IRO MAMMAN a Kaduna; ASHAFA MURNAI BARKIYA da SANI MOH'D MAIKATANGA, a Kano

Hotuna daga NASIRU MOHAMMED

Fitacciyar jaruma, Balaraba Muhammad ta yi aure abin tarihi a ran Juma'a. Kashegari Allah ya karbi ranta tare da 'yan uwanta uku a hatsarin mota kan hanyar kai ta gidan miji daga Kaduna zuwa Kano.

Cikakken labarin




Yadda hadarin ya faru


Tare da babban wan su Balaraba, Abdullahi Mohammed (wanda ake fi sani da lakabin Riskuwa) aka yi hadarin. A lokacin da motar ta yi kundumbala ta kife, shi kadai ne ya rage a ciki. Riskuwa, wanda soja ne a Kaduna, ya tattauna da mujallar Fim bayan kwana uku da hadarin.

Cikakken Labari




Yadda bakin labarin ya firgita jama'a a Kano


MUTUWAR Balaraba ta firgita 'yan fim da yawan gaske a Kano da kuma wasu jama'a da dama. Da yammacin ranar da hadarin ya auku ne labari ya fara yaduwa a birnin Kano.

Cikakken Labari



Na makara ban zo ba, suka tafi suka bar ni
In ji Babbar Kawar Amarya



Wakilinmu IRO MAMMAN ya same ta a gidan auren yarta inda take zama, a unguwar Kurmin Mashi a Kaduna, domin jin yadda aka yi aka tafi Kano ba tare da ita ba a matsayinta na Babbar Kawa, da kuma wasu abubuwan da suka jibinci kawancensu da Balaraba, da shirin auren, da kuma mutuwar da ta auku.

Cikakken Labari



Hira da Abubakar (Bunari), Wan Balaraba

ABUBAKAR MOHAMMED (wanda aka fi sani da Bunari) shi ne yayan Balaraba wanda take bi mawa wajen haihuwa, shi kuma yana bi wa marigayi Abubakar da marigayiya Jummai. Dan shekara 22 da haihuwa, a da shi ne zai bi motar su Balaraba zuwa Kano, amma abin ikon Allah sai yayansa Riskuwa ya riga shi ya hau aka tafi. Wayyo! A yau shi ne babba a gidan, wato ya tashi daga matsayin da na uku zuwa na daya.

Cikakken Labari



Jama'a mu yi wa Shu'aibu Kumurci addu'a
In ji Tsigai


LABARIN rasuwar su Balaraba ya riski jama'a a cikin tsananin al'ajabi. Kusan kowa ya gigita da ya ji cewa wai Balaraba Mohammed, wadda aka daura wa aure jiya-jiyan nan, ta mutu. Abin da kowa ke cewa shi ne, "Anya da gaske ne?" Mai yin tambaya ga aboki ko makwabcinsa ya yi, mai buga tarho zuwa ga wanda ya san yana da labari - kamar ofishin mujallar Fim - ya buga

Cikakken Labari



Sheme ya harzuka 'yan fim


...Har wasu na cewa a hana buga mujallar

Cikakken Labari


 
  Balaraba Muhammad (1983-2002)

  Tarihinta Da 
Rayuwarta 
A Fagen 
Shirin Fim


Safiya Mu'azu tare da Balaraba Muhammad

Duba nan!
Wasu Finafinan Balaraba:
 
  1. MARYAM 1* & 2*
  2. MATAR UBA*
  3. FURUCI 1* & 2*
  4. TAWAKKALI 2*
  5. ZAINAB*
  6. DAWAYYA 1* & 2
  7. BIYAYYA
  8. JAHEED 1* & 2
  9. MUJARRABI 1* & 2
  10. IKIRARI 2
  11. SO...
  12. YAQINI 1* & 2
  13. RIGAR 'YANCI 1* & 2
  14. NABILA
  15. KATA'I
  16. TANGARAN
  17. KACIBUS 1* & 2
  18. HALI 1* & 2
  19. DAFA'I
  20. TASIRI 1* & 2
  21. GUMBAR DUTSE (Kumurci ya shirya shi)
  22. SABABI
  23. KWANDALA
  24. AMALALA*
  25. BARAZANA
  26. SARKAKIYA 2*
  27. SHAHARA
  28. A BAR WA ALLAH
  29. BA A NAN TAKE BA
  30. TSIRA
  31. SABUWAR RAYUWA
  32. KASKA
Wadanda aka yi wa alama haka * su ne suka fito kasuwa.
BALARABA
CIKIN
MUJALLUN
HAUSA
Marigayiyar tana daga cikin 'yan wasa mata da suka mamaye bangayen mujallun finafinai. ba a banza ba..
Cikakken labari

E-mail
Ka shiga sahun wadanda za mu sanar da su sabunta mujalar Fim
Ka sa e-mail dinka a nan

Ka aiko da tambayoyinka ko sharhinka ga: mujallarfim@yahoo.com